ha_tn/jhn/14/15.md

440 B

ta'aziya

Wannan ya na nufin Ruhu mai Tsarki.

Ruhun gaskiya

Wannan ya na nufin Ruhu mai tsarki wadda ya na koya wa mutane abin da ya ke gaskiya game da Allah.

duniya ba zata iya karba ba

A nan "duniya" magana ne da ya na nufin mutane da su na hamayya da Allah. AT: "mutane da ba su gaskanta ba za su marabshe shi ba" ko kuma "Wadda su na hamayya da Allah ba za su karbe shi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)