901 B
901 B
Hakika, hakika
Dubi yadda kun fasara wannan a cikin 1:51.
gaskata da ni
Wannan ya na nufin cewa Yesu ne Ɗan Allah.
Duk abinda kuka roka da sunana
A nan "suna" magana ne da ya na wakilcin ikon Yesu. AT: "Duk abin da kun roke ni, da amfani da iko na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
domin a daukaka Uban cikin Dan
AT: "don in iya nuna wa kowa yadda Uba na yake" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Uba ... Ɗan
Waɗannan muhimmin lakabi ne da ya na kwatanta dangantaka a sakanin Allah da Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)
Idan kuka roke ni komai cikin sunana, zan yi shi
A nan "suna" magana ne da ya na wakilcin ikon Yesu. AT: "Idan kun tambaye ni komai kamar masubi na, zan yi shi" ko kuma "Duk abin da kun tambaye ni, zan yi shi domin ku nawa ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)