ha_tn/jhn/14/10.md

718 B

Baka gaskata ... ciki na?

Wannan magana ya bayyana kamar tambaya ne domin a nanata maganar Yesu wa Filibus. AT: "yakamata ka gaskanta ... ciki na." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Maganganun da nake faɗa maku, ba da ikona nake faɗi ba

"Abin da ina faɗa maku ba daga ni bane" ko "kalmomin da na faɗa ma ku ba daga ni ba ne"

Maganganun da nake faɗa maku

Yanzu Yesu ya na magana da dukka almajiransa.

ina cikin Uban, Uban kuma na ciki na

Wannan karin magana ne da ya na nufin Allah Uba kuma Yesu ya na da dangantaka da babu kamarsa. AT: "Ni ɗaya ne da Uba, kuma Uban ya na tare da ni" ko kuma "Ni da Uba na muna nan kamar ɗaya ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)