ha_tn/jhn/14/04.md

777 B

yaya za mu san hanyar?

"ta yaya zamu san yadda za mu kai wurin?"

hanya

AT: 1) "hanya zuwa Allah" ko 2) "wadda ya ke kai mutane zuwa wurin Allah." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gaskiyan

AT: 1) "mutumin gaskiyan" ko 2) "wadda ya ke fada kalmomin gaskiya game da Allah." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ran

Wannan magana ne da ya na nufin cewa Yesu zai iya ba da rai wa mutane. AT: "Wadda zai iya san mutane su rayu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ba mai zuwa wurin Uba sai ta wurina

Mutane za su iya zuwa wurin Allah su kuma yi rayuwa da shi idan sun gaskanta da Yesu. AT: "Babu wadda zai iya zuwa wurin Uba ya yi rayuwa da shi sai dai ta wurinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)