ha_tn/jhn/12/46.md

833 B

Mahaɗin Zance:

Yesu ya cigaba da magana da taron.

Na zo ne a matsayin haske

A nan "haske" magana ne na gurbin Yesu. AT: "Na zo ne in nuna gaskiyan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba za ya yi tafiya cikin duhu ba

A nan "duhu" magana ne na yin rayuwa a rashin sanin gaskiyar Allah. AT: "ba za ya cigaba da makanta a ruhaniya ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

uk wanda ya ji maganata baya gaskata ba, ba ni hukunta shi; gama ban zo in yi wa duniya hukunci ba, amma don in ceci duniya

A nan "yi wa duniya hukunci" ya na nufin hukunci. Yesu bai zo don ya hukunta mutane ba. AT: "idan wani ya ji koyarswa ta ya kuma ki, ban hukunta shi ba. Ban zo don in hukunta mutane ba. Maimako, Na zo ne don in cece wadanda sun gaskanta da ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)