366 B
366 B
Yesu ya yi magana da babbar murya, ya ce
A nan Yahaya ya na nufin cewa taron mutane sun taru domin su ji Yesu ya yi magana. AT: "Yesu ya yi wa taron da suka taru ihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
wanda ke gani na, yana ganin shi wanda ya aiko ni
A nan kalmar "shi" ya na nufin Allah. AT: "wanda ya gan ni ya gan Allah, wadda ya aike ni"