287 B
287 B
domin kada a kore su daga majami'a
AT: "domin kada mutane su hana su daga tafiya zuwa majami'a. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Suna son yabo daga mutane fiye da yabon dake zuwa daga Allah
"Sun so mutane su yaɓe su fiye da yadda sun so Allah ya yaɓe su"