ha_tn/jhn/12/39.md

506 B

ya kuma taurare zuciyarsu ... su kuma sami fahimta da zuciyarsu

A nan "zuciya" magana ne na hankalin mutum. Jumlar "taurare zuciyarsu" magana ne na sa wani ya zama da taurin kai. Kuma, "fahimta da zuciyarsu" ya na nufin "fahimta sosai." AT: "ya sa su taurin kai ... fahimta sosai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

su kuma juyo

A nan "juyo" magana ne na "tuba." AT: "kuma za su tuba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)