ha_tn/jhn/12/37.md

629 B

Saboda maganar annabi Ishaya ta cika

AT: "domin a cika sakon annabi Ishaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ubangiji, wa ya gaskata rahoton mu? Ga wa kuma hannun Ubangiji ya bayyana?

Wannan ya bayyana kamar tambaya ne da baya neman amsa domin ya nuna tsoratawar annabin cewa mutanin basu gaskanta da sakon shi ba. AT: "Ubangiji, Da ker ne idan wanni ya gaskanta da sakon mu, kodashike sun gan cewa ka na da ikon cece su!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

hannun Ubangiji

Wannan magana ne da ya na nufin ikon ceton Ubangiji. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)