ha_tn/jhn/12/34.md

1.4 KiB

dole ne a daga dan mutum

Jumlar "daga" ya na nufin giciye. Za ku iya fasara shi da karin "a kan giciye." AT: "dole ne a daga dan mutum a kan giciye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Wanene wannan dan mutum?

AT: 1) "Menene ainahin wannan Ɗan Mutum? ko kuma 2) "Wa ne irin Ɗan Mutum ne ka na magana a kai?"

Yesu ya ce masu, "Nan da lokaci kadan za ku kasance da haske, ku yi tafiya tun haske na tare da ku, kada duhu ya mamaye ku. Wanda ke tafiya cikin duhu, bai san inda za shi ba

A nan "haske" ya na nufin koyarswar yesu da ya bayyana gaskiyar Allah. Yi "tafiya cikin duhu" magana ne da ya na nufin yin rayuwa da ba tare da gaskiyar Allah ba. AT: "Magana ta ya na nan kamar haske ne a gareku, domin ya taimake ku ku fahimci yadda za ku yi rayuwa kamar yadda Allah ya na so ku yi. Ba zan kasance tare da ku sosai ba. Yakamata ku bi dokokina tun ina tare da ku. Idan kun ki magana ta, zai zama kamar tafiya ne a cikin duhu kuma ba za ku iya ganin inda za ku je ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ku gaskata ga haske tun yana tare da ku domin ku zama 'ya'yan haske

"Haske" magana ne na koyarswar Yesu da ya bayyana gaskiyar Allah. "'ya'yan haske" magana ne na wadanda sun karɓa sakon Yesu kuma su na rayuwa a bisa gaskiyar Allah. AT: "Tun ina tare da ku, ku gaskanta da abin da ina koyar maku domin gaskiyar Allah ya kasance da ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)