ha_tn/jhn/12/32.md

540 B

A loƙacin da an daga ni daga duniya

Yesu ya na nufin giciyewarsa. AT: "A loƙacin da mutane sun daga ni sama a kan giciye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

zai jawo dukan mutane zuwa gare shi

Ta wurin giciyensa, Yesu zai tanada hanyar wa kowa don ya gaskanta da shi.

Ya fadi wannan ne domin ya nuna irin mutuwar da za ya yi

Yahaya ya fasara kalmomin Yesu cewa mutane za su giciye shi. AT: "Ya faɗi wannan domin ya sa mutanin su san yadda zai mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)