ha_tn/jhn/12/30.md

432 B

Yanzu za'a shar'anta wannan duniya

A nan "wannan duniya" ya na nufin dukka mutane a cikin duniya. AT: "Yanzu ne loƙaci da Allah zai sharanta dukka mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Yanzu za'a kori mai mulkin duniyan nan

A nan "mai mulki" ya na nufin shaiɗan. AT: "Yanzu ne loƙacin da zan hukunta ikon shaiɗan da ya na mulkin wannan duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)