ha_tn/jhn/12/25.md

976 B

Duk wanda yake son ransa, zai rasa shi

A nan "son ransa" ya na nufin yadda ka na duba rai na jikinka da amfani fiye da rayukan wadansu. AT: "duk wadda ya na ɗaukakar ransa fiye da wadansu ba zai karɓi rai na har abada ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wanda ya ki ransa a duniyan nan za ya kiyaye shi domin rayuwa ta har abada

A nan wanda ya "ki ransa" ya na nufin wanda ya na son ran wadansu fiye da ransa. AT: "duk wanda ya ɗauki rayukan wadansu da muhiminci fiye da ransa zai rayu da Allah har abada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

inda nike, a can bawana zai kasance kuma

Yesu ya na nufin cewa wadanda sun bauta masa ne za su kasance tare da shi a cikin sama. AT: "Bawa na zai kasance tare da ni a wurin, loƙacin da ina cikin sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Uban zai girmama shi

A nan "Uba" muhimmin lakabi ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)