ha_tn/jhn/12/20.md

628 B

Yanzu wadansu Helinawa

Wannan jumla "Yanzu wadansu" ya nuna gabatarwar sabobin mutane a cikin labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

suka je sujada a idin

Yahaya ya na nufin cewa wadannan "helinawa" su na tafiya zuwa yabon Allah a loƙacin ketarewa. AT: "don a yabe Allah a idin ketarewa"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Betsaida

Wannan gari ne a yankin Galili.

suka gaya wa Yesu

Fillibus da Andrawas sun faɗa wa Yesu game da rokon da Helinawa sun yi don su gan shi. AT: "Sun gaya wa Yesu abin da Helinawan sun ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)