ha_tn/jhn/12/17.md

1000 B

sun ji cewa ya yi wannan alama

"sun ji wadansu su na ce ya yi wannan alama"

wannan alama

"Alama" abu ne ko abin da ya faru, wadda ya na nuna cewa abin gaskiya ne. A wannan magana, "Alamar" ta da Li'azaru ya nuna cewa Yesu ne mai ceto.

Duba, babu abinda zaku iya yi

Farisawan su na nufin anan cewa ba za a iya hana Yesu ba. AT: "kamar ba za mu iya yin komai don mu hana shi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kun ga, duniya ta gama bin sa

Farisawa sun yi amfani da wannan zuguiguitawa domin su bayyana mamakin cewa mutane da yawa sun fito don su gan Yesu. AT: "kamar kowa ya na zama almajiransa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

duniya

A nan " duniya" magana ne da ya na wakilcin (cikin zuguiguitawa) dukkan mutanin cikin duniya. Za ku so ku sa shi a bayyane cewa masu sauraran su na iya gane cewa Farisawa su na maganan mutanin Judea ne kadai. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])