458 B
458 B
Almajiransa basu fahimci wannan al'amari ba
A nan kalmomin "wannan al'amari" ya na nufin kalmomin da annabi ya rubuta game da Yesu.
loƙacin da aka ɗaukaka Yesu
AT: "loƙacin da Allah ya ɗaukaki Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
sun yi masa wadannan abubuwa
Kalmomin "wadannan abubuwa" ya na nufin abin da mutane sun yi a loƙacin da Yesu ya shiga cikin Urushalima a kan jaki (yabon shi da kuma nuna reshen giginya).