590 B
590 B
Yesu ya sami wani Aholakin jaki
A nan Yahaya ya ba da tushen bayani cewa Yesu ya sami jaki. Ya na nufin cewa Yesu zai hawo jaki zuwa Urushalima. AT: "ya sami aholakin jaki sai ya zanna a kai, tafiya zuwa Urushalima" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-background]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])
yadda aka rubuta
AT: "yadda annabawa suka rubuta a cikin nassi"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
'yar Sihiyona
"'Yar Sihiyona" ya na nufin mutanin Urushalima. AT: "ku mutanin Urushalima" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)