ha_tn/jhn/12/12.md

532 B

Kashegari

Marubucin ya yi amfani da waɗannan kalmomi domin ya fara sabon abu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

babban taro

"babban taron mutane"

Hosanna

Wannan na nufin "Bari Allah ya cece mu yanzu"

albarka

Wannan ya bayyana yadda Allah ya na so ya sa abubuwa masu kyau su faru wa mutum.

zuwa cikin sunan Ubangiji

A nan kalmar nan " suna" magana ne na karfi da ikon mutum. AT: "zuwa kamar wakilin Ubangiji" ko "zuwa a cikin sunan Ubangiji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)