ha_tn/jhn/12/09.md

461 B

Yanzu

An yi amfani da wannan kalma domin a sa layi a ainihin labarin. A nan Yahaya ya yi magana game da sabon kungiyar mutane da sun zo Betini daga Urushalima. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

domin saboda shi

Rayuwar Li'azarus ne ya sa Yahudawa dayawa suka gaskanta da Yesu.

bada gaskiya ga Yesu

Wannan ya na nufin cewa mutanin Yahudawa dayawa sun na ba da gaskiya ga Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)