ha_tn/jhn/12/04.md

1.0 KiB

Yahuza Iskariyoti, ɗaya daga cikin almajiransa, wanda zai bashe shi, ya ce

"wadda ya sa an iya kama Yesu"

Me yasa ba a sayar da wannan turare dinari dari uku a ba gajiyayyu ba?

Wannan tambaya ne da ba ya neman amsa. Za ku iya fasara shi kamar babban jumla. AT: "za a iya sayar da wannan turare dinari dari uku a kuma yi amfani da kudin don a taimake talakawa!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

dinari ɗari uku

AT: "dinari ɗari uku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

dinari

Dainari kudin azurfa ne da ma'aikaci ya ke samuwa a rana ɗaya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bmoney)

Yanzu ya faɗi haka ... zai sata daga abin da an sa a ciki

Yahaya ya bayyana dalilin da ya sa Judas ya yi tambaya game da talakawa. Idan harshen ku ya na da wata hanyar nuna tushen bayani, zaku iya yin amfani da shi a nan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Ya faɗi haka ba don ya damu da talakawa ba, amma domin shi barawo ne

"ya faɗi haka domin shi barawo ne. Bai damu da talakawa ba"