ha_tn/jhn/12/01.md

1.0 KiB

Muhimmin Bayani:

Yesu ya na cin abinci a Baitani a lokacin da Maryamu ta shafa kafafunsa da turare.

Kwana shidda kafin idin ketarewa

Marubucin ya yi amfani da wannan kalmomin domin ya nuna farawan sabon abu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

ya tashi daga matattu

AT: "ya sa shi ya rayu kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Lita na turare

Za ku iya mai da wannan zuwa awu na zamani. "lita" kusan rabin kilo ne. Ko kuma ku yi amfani da wani abu da zai iya rike yawan turaran. AT: "rabin kilo na turare" ko "kwalbar turare" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

turare

Wannan wata ruwa-ruwan abu ne mai kamshi da kuma kyau ne da an yi shi daga man itace da fure mai kamshi.

nard

Wannan turane ne da an yi shi daga wata fure a cikin duwasun Nepal, China da kuma India. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

Sai gida ya cika da kamshin turaren

AT: "kamshin turarenta ya cika gidan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)