ha_tn/jhn/10/37.md

606 B

gaskata da ni

A nan kalmar "gaskanta" ya na nufin amincewa ko kuma yarda cewa abin da Yesu ya faɗa gaskiya ne.

gaskata da ayyukan

A nan "gaskanta da" shi ku yarda cewa ayyukan da Yesu ya yi daga Uban ne.

Uban yana ciki na, ni kuma ina cikin Uban

Wadannan karin magana ne da su na bayyana dangantaka na ƙwarai sakanin Allah da Yesu. AT: "Ni da Ubana ɗaya ne a haɗe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

fita daga hannunsu

Kalmar "hannu" magana ne da ya na wakilcin kula ko dukiyar shugabanin Yahudawa. AT: "tafi daga su kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)