ha_tn/jhn/10/32.md

742 B

Yesu ya amsa masu, "Na nuna maku kyawawan ayyuka masu yawa daga wurin Uban

Yesu ya yi su abubuwan al'ajibi ta wurin ikon Allah. Kalmar "Uba" muhimmin lakami ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Saboda wane daga cikin wadannan ayyukan kuke jefe ni?

Yesu ya san cewa shugabanin Yahudawa ba su so su jefe shi ba domin ya yi kyauwawan ayyaka.(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)

Sai Yahudawa suka amsa masa

Kalmar "Yahudawa" karin magana ne da ya na wakilcin shugabanin Yahudawa wadda suka yi hamayya da Yesu. AT: "gefen Yahudawan suka amsa" ko kuma "shugabanin Yahudawa sun amsa masa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

mayar da kanka Allah

"cewa shi Allah"