ha_tn/jhn/10/29.md

697 B

Ubana, wanda ya bani su

Kalmar "Uba" muhimmin lakabi ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

hannun Uban

Kalmar "hanu" ya na nufin dukiya da kiyayewar Allah. AT: "Ba bu wadda zai sata su daga Ubana"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ni da Uban ɗaya ne

Yesu, Allah Da, da Allah Uba ɗaya ne. Kalmar "Uba" muhimmin lakami ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Sai Yahudawa suka dauki duwatsu

Kalmar "Yahudawa" ya na nufin shugabanin Yahudawa wadda suka yi hamayya da Yesu. AT: "Sai shugabanin Yahudawa suka fara dauka duwatsu kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)