ha_tn/jhn/10/27.md

498 B

Tumakina suna jin murya ta

Kalmar "tumaki" misali ce ta masubin Yesu. An bayyana Yesu kamar "makiyayi." AT: "Yadda tumaki su na bin muryan makiyayinsu na gaskiya, masu bi na su na jin murya na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

babu wanda zai kwace su daga hannu na

Kalmar "hanu" a nan magana ne da ya na wakilcin karewa da kula na Yesu. AT: "babu wadda zai sata su daga wuri na" ko kuma "za su kasance lafiya a kulawa na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)