ha_tn/jhn/10/22.md

1.0 KiB

Idin Tsarkakewa

Wannan hutun ɗari ne na kwana takwas wadda Yahudawa suke amfani don tunawa da wata abin al'ajibi wadda Allah ya sa mai kadan ya cigaba da ba da haske a fitila har kwana takwas. Sun haska fitilar domin su tsarkake haikalin Yahudawa wa Allah. Tsarkaka abu ya na nufin yin alkawari cewa za ku yi amfani da shi a nufi mai kyau.

Yesu yana tafiya a cikin haikalin

Wurin da Yesu ya yi tafiya wuri ne da yake wajen filin haikalin. AT: "Yesu ya na tafiya a cikin filin haikali"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

shirayi

Wannan abu ne da an kafa da ya ke a hade da kofan gini; ya na da jinka kuma ya na iya samu katanga ko ba bu.

Sai Yahudawa suka zagaye shi

A nan "Yahudawa" ya na nufin shugabanin Yahudawa wadda sun yi hamayya da Yesu. AT: "Sai shugabanin Yahudawa suka zagaye shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

bar mu cikin shakka

Wannan karin magana ne. AT: "sa mu mamaki" ko kuma "hana mu sanin takamaiman?" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)