ha_tn/jhn/10/19.md

468 B

Don me ku ke sauraronsa?

Wannan magana ya bayyana kamar tambaya ne domin ya nanata maganar cewa kada mutane su saurare Yesu. AT: "Kada ku saurare shi!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Aljani zai iya buɗe idanun makaho?

Wannan magana ya bayyana kamar tambaya ne domin karin bayani. AT: "Hakika aljani ba zai sa makaho ya iya gani ba!" ko kuma "Hakika aljani ba zai iya sa makafe gani ba!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)