ha_tn/jhn/10/17.md

1.1 KiB

Domin wannan ne Uban yake kauna ta: Na bada raina

Madauwamin shirin Allah shi ne Allah Ɗa ya ba da rainsa domin ya biya zunuban 'yan Adam. Mutuwar Yesu a kan giciye ya bayyana kaunar Ɗan wa Uban kuma na Uban zuwa ga Ɗan.

Uba

Wannan muhimmin lakabi ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Kauna

Wannan irin kauna ya na zuwa daga Allah ne ya na bisa kyaun mutane, ko bai amfani wani ba. Irin wannan kauna ya na kula da mutane, ko mai abin da sun yi.

Na bada raina domin in same shi kuma

Wannan karamin hanya ne da Yesu zai ce zai mutu sai ya kuma rayu kuma. AT: "Na yarda in mutu domin in sake rayu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

ina bayar da shi da kaina

An yi amfani da "kaina" a nan domin a nanata cewa Yesu ya ba da rainsa. Ba bu wadda zai karɓa daga wurinsa. AT: "Ni da kai na bayar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)

Na karɓi wannan umarnin daga wurin Ubana

"Wannan ne abin da Uba na ya umurce ni in yi." Wannan kalmar "Uba" muhimmin lakami ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)