ha_tn/jhn/10/14.md

819 B

Uban ya san ni, ni ma na san Uban

Allah Uba da Allah Ɗa sun san juna fiye da yadda wani ya san su. "Uba" muhimmin lakami ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Na ba da raina domin tumakin.

Wannan karamin hanya ne da Yesu zai ce zai mutu domin ya kare tumakinsa. AT: "Na mutu don tumakin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

Ina da wadansu tumaki

A nan "wadansu tumaki" karin magana ne na masu bin Yesu wadanda ba Yahudawa ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

garke ɗaya da makiyayi daya

A nan "garke" da "makiyayi" karin magana ne. Dukka masubin Yesu, Yahudawa da waɗɗanda ba Yahudawa ba, za su zama kamar garkin tumaki. Zai zama kamar makiyayi wadda ya damu da dukkan su. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)