ha_tn/jhn/10/09.md

893 B

Ni ne kofa

A nan "kofa" ƙarin magana ne. Ta wurin kiran kansa "kofa," Yesu ya na nuna cewa shi ne yake ba da hanyar gaskiya na shiga mulkin Allah. AT: "Ni da kai na ina nan kamar kofa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kiwata

Kalmar "kiwata"ya na nufin wuri mai ciyawa da tumaki ke ci.

ba ya zuwa sai don ya yi sata

Wannan biyu ne. A wadansu harshuna ya fi kyau a yi amfani da jumla mai kyau. AT: "zuwa don ya yi sata kadai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

yi sata, ya kashe, ya kuma hallakar

Maganar a nan shi ne "tumaki," wadda ya na wakilcin mutanin Allah. AT: "sata, kashe, da kuma hallakar da tumaki" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

domin su sami rai su

Kalmar "su" ya na nufin tumaki. "Rai" ya na nufin rai madawami. AT: "domin su rayu, ba tare da rashi ba"