ha_tn/jhn/10/05.md

395 B

basu gane ba

AT: 1) "almajiran ba su gane ba" ko 2) "taron ba su gane ba."

wannan misali

Wannan kwatanci ne daga aikin makiyayi, ta wurin amfani da karin magana. "Makiyayi" karin magana ne na Yesu. "Tumaki" su na wakilcin waɗɗanda suke bin Yesu, kuma "ɓaki" su ne shugabanin Yahudawa, haɗe da Farisawa, wadda sun gwada rudin mutane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)