ha_tn/jhn/08/54.md

700 B

Ubana ne ya daukaka ni-Wanda kuka ce shi ne Allahnku

Kalmar "Uba" muhimmin lakami ne wa Allah. Ba bu wadda ya san Allah Uba kamar Yesu, Ɗan Allah. AT: "Uba na ne ya na daukaka na, sai kuma ku na ce shi ne Allahnku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

kiyaye kalmarsa

A nan "kalma" magana ne na abin da Allah ya ce. AT: "Ina biyayya da abin da ya ce a yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

rana ta

Wannan magana ne na abin da Yesu zai cika a loƙacin rayuwarsa. AT: "abin da zan yi a loƙacin rayuwata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya gan ta kuma ya yi murna

"ya gan zuwa na ta wurin wahayin Allah sai ya yi murna"