ha_tn/jhn/08/52.md

985 B

Yahudawa

A nan "Yahudawa" magana ne na "shugabanin Yahudawa" wadda suke hamayya da Yesu. AT: "shugabanin Yahudawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Idan wani ya yi biyayya da maganata

"Idan wani ya yi biyayya da koyarswata"

ɗanɗana mutuwa

Wannan karin magana ne da yake nufin taba mutuwa. Shugabanin Yahudawa sun yi kuskure ta tunani cewa Yesu ya na magana akan mutuwa ta jiki ne kadai. AT: "mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ai baka fi ubanmu Ibrahim girma ba wanda ya mutu, ko ka fi shi?

Shugabanin Yahudawa sun yi amfani da wannan tambaya domin su bayana cewa Yesu bai fi Ibrahim ba.AT: "Hakika ba ka fi Ubanmu Ibrahim wanda ya mutu ba!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Wa kake daukar kanka ne?

Yahudawa sun yi amfani da wannan tambaya don su kwaɓe Yesu domin ya na tunani cewa ya fi Ibrahim muhimmi. AT: "Kada ka yi tunani cewa ka na da muhimmi!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)