ha_tn/jhn/08/50.md

414 B

akwai wanda ke nema yana kuma hukuntawa

Wannan ya na nufin Allah.

kiyaye maganata

A nan "magana" zance ne na "koyarwan" Yesu. AT: "yi biyayya da koyarwa na" ko "yi abin da na ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ga mutuwa

Wannan karin magana ne da yake nufin taba mutuwa. A nan Yesu ya na nufin mutuwa ta ruhaniya. AT: "mutu a ruhaniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)