ha_tn/jhn/08/48.md

502 B

Yahudawa

"Yahudawa" karin magana ne da ya ke wakilcin "shugabanin Yahudawa" da suke hamayya da Yesu. AT: "shugabanin Yahudawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Bamu fadi gaskiya ba da muka ce kai Basamariye ne kuma kana da aljani?

shugabanin Yahudawa sun yi amfani da wannan tambaya domin su kushe Yesu su kuma ci masa mutunci. AT: "Hakika mun yi daidai da mu ka ce kai ba-Samariye ne kuma aljani ya na rayuwa a cikin ka!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)