ha_tn/jhn/08/42.md

783 B

kauna

Wannan ne irin kauna da ya ke zuwa daga Allah kuma ya na kan kyauwawan mutane (tare da makiyanmu), ko bai amfane mutum ba.

Meyasa baku gane magana ta ba?

Yesu ya na amfani da wannan tambaya domin ya tsauta wa shugabanin Yahudawa domin rashin jin su. AT: "Zan gaya maku dalilin da ba ku gane abin da na faɗa!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ai saboda ba za ku iya jin maganata ba ne

A nan "magana" ya na nufin "koyarswan" Yesu. AT: "Ai saboda ba za ku yarda da koyarswa ta ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ku na ubanku, shaidan ne

"ku na ubanku, shaidan"

uban karya

A nan "uba" magana ne na wadda ya soma karya. AT: "shi ne wadda ya halittce dukka karya a farko" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)