ha_tn/jhn/08/39.md

782 B

uba

kakane

Ibrahim bai yi wannan ba

"Ibrahim bai taba gwada kashe wani da ya gaya mashi gaskiyan wahayi daga Allah ba"

Kuna yin ayyukan ubanku

Yesu ya na nufin cewa shaidan ne ubansu. AT: "a'a! Ku na yin abubuwan da ainahin ubanku ya yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ba a haife mu cikin fasikanci ba

A nan shugabanin Yahudawa su na nufin cewa Yesu bai san wa ne ainahin Ubansa ba. AT: "Ba mu san game da kai ba, amma ba mu ne ainahin 'ya'yan ba" ko kuma "An haife mu daga aurya da ya kamata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

muna da Uba daya: Allah

A nan shugabanin Yahudawa sun amince cewa Allah ne Ubansu na ruhaniya. Wannan mihimmin lakabi ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)