ha_tn/jhn/08/37.md

591 B

kalma ta bata da wurin zama a cikin ku

A nan "kalma" magana ne na "koyarswa" ko "sakon" Yesu, wadda shugabanin Yahudawa ba karba ba. AT: "ba ku karbi koyarswa na ba" ko kuma "ba ku yarda sako na ta canza rayuwarku ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Na daɗi abubuwan da na gani da Ubana

"Ina gaya maku game da abubuwan da na gani a loƙacin da ina tare da Uba na"

kuna yin abubuwan da kuka ji daga wurin ubanku

Shugabanin Yahudawa ba su gane cewa ta wurin "Ubanku" Yesu ya na nufin shaidan ne ba. AT: "kun kuma cigaba da yin abin da Ubanku ya gaya maku ku yi"