ha_tn/jhn/08/31.md

763 B

tsaya a cikin magana ta

Wannan karin magana ne da ya ke nufin "yin biyyaya da Yesu." AT: "yi biyyaya da abin da na faɗa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

almajiraina

"masu bi na"

gaskiya zata 'yantar da ku

Wannan karin magana ne. Yesu ya yi magana akan "gaskiyan" kamar mutum ne. AT: "Idan kun yi biyyaya da Allah, Allah zai yantar da ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

gaskiyan

Wannan ya na nufin abin da Yesu ya bayana game da Allah. AT: "abin da ke gaskiya game da Alla"

yaya za ku ce, 'Za a 'yantar da ku'?

Wannan magana ya bayyana kamar tambaya ne domin ya nuna mamakin shugabanin Yahudawa a abin da Yesu ya faɗa. AT: "Ba mu neman a cece mu!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)