ha_tn/jhn/08/28.md

787 B

Sa'adda kuka tada

Wannan ya na nufin sa Yesu a kan giciye don a kashe shi.

Ɗan Mutum

Yesu ya yi amfani da wannan lakabin "Ɗan Mutum" wa kansa.

NI NE

Kamar Allah Ɗa, Yesu ya san Allah Uba fiye da kowa. AT: 1) Yesu ya na bayyana kansa a mastayin Yahweh ta wurin cewa, "Ni ne Allah" ko 2) Yesu ya na cewa, "ni ne wadda na ke faɗa."

Kamar yadda Uba ya koya mani, haka nike fadin wadannan abubuwa

"Ina faɗan abinda Ubana ya koya mani in faɗa." Kalmar "Uba" muhimmin lakami ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Shi wadda ya aiko ni

Kalmar "shi" ya na nufin Allah.

Sa'adda Yesu ya ke faɗin wadannan abubuwa

"Sa'adda Yesu ya faɗa waddannan kalmomin"

dayawa suka bada gaskiya gare shi

"mutane dayawa sun yarda da shi"