304 B
304 B
Suka ce
Kalmar "Su" ya na nufin shugabanin Yahudawa. (Dubi: John 8:22)
wadannan abubuwan su ne na ke gaya wa duniya
A nan "duniya" magana ne na mutanin da suke rayuwa a cikin duniya. AT: "waddannan abubuwa da na faɗa wa dukka mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)