ha_tn/jhn/08/19.md

547 B

baku san ni ba balle Ubana, in da kun san ni da kun san Uba na kuma.

Yesu ya nuna cewa saninsa, ya na nan kamar sanin Uban ne kuma. Ɗa da Uba Allah ne. "Uba" muhimmin lakami ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Ubana

Wannan muhimmin lakabi ne wa Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

sa'arsa bata yi ba tukuna

Kalmar "sa'a" magana ne na loƙacin da Yesu zai mutu. AT: "loƙaci bai kai da Yesu zai mutu ba"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)