838 B
838 B
I, a cikin dokarku
"kalmar "I" ya na nuna cewa Yesu ya na kara akan abin da dama ya na faɗa.
an rubuta
Wannan jumla ce. AT: "Musa ya rubuto"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
shaidar mutum biyu gaskiya ce
hikiman a nan shi ne cewa mutum daya ya na iya duba kalmomin dayan mutumin. AT: "Idan mazaje biyu sun faɗa abu daya, mutane sun san cewa gaskiya ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Ni ne ni ke shaidar kaina
Yesu ya shaida kansa. AT: "Na ba ku alamun kai na"
Uba wanda ya aiko ni ya na shaida ta
Uban kuma ya na shaida akan Yesu. Za ku iya sa a bayyane cewa wannan ya na nufin shaidar Yesu gaskiya ce. AT: "Uba na wadda ya aiko ni ya kuma kawo alamu game da ni. Don haka ku yarda cewa abin da mu na faɗa maku gaskiya ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)