ha_tn/jhn/08/14.md

1.1 KiB

Ko ma na bada shaida a kai na

"ko da na faɗa waddannan abubuwa game da ni"

jikin

"ma'aunin mutum da kuma dokokin mutane"

ban yi wa kowa shari'a ba

AT: 1) "ban yi wa kowa shari'a tukuna ba" ko 2) "ba zan yi wa kowa shari'a yanzu ba."

idan na yi shari'a

AT: 1) "idan na yi wa mutane shari'a" ko kuma 2) "duk loƙacin da na yi wa mutane shari'a"

shari'ata gaskiya ce

AT: 1) "shari'ata zai zama daidai" ko "shari'ata daidai ne."

ba ni kadai ba ne, amma ina tare da Uba wanda ya aiko ni

Yesu, Ɗan Allah, ya na da iko domin dangantaka na musamman da Ubansa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

ba ni kadai ba ne

Abin da bayanin ya ke nufi shi ne Yesu ba shi kadai ba ne a shari'an. AT: "ba ni kadai ba ne a yadda na ke yin shari'a" ko "ba na yin shari'a ni kadai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ina tare da Uba

Uba da Ɗa su na shari'ata tare. AT: "Uban ya na yin shari'a tare da ni" ko "Uban ya na yin shari'a kamar yadda na ke yi"

Uban

Wannan muhimmin lakabi ne wa Allah. Idan dole ne harshen ku zai faɗa Uban wa ne wannan, za ku iya ce " Uba na"