ha_tn/jhn/08/12.md

1.2 KiB

Ni ne hasken duniya

A nan "haske" misali ne na wahayin da ya ke zuwa daga Allah. AT: "Ni ne wadda na ke ba da haske a duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

duniya

Wannan magana ne na mutanin. AT: "mutanin duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

shi wanda ya biyo ni

Wannan karin magana ne da ya ke nufin "kowane mutum da yake yin abin da ke daidai" ko "kowane mutum da ya ke biyayya da ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ba zai yi tafiya cikin duhu ba

Yi "tafiya a cikin duhu" magana ne na yin rayuwan zunubi. AT: "ba zai yi rayuwa kamar ya na cikin duhun zunubi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

hasken rai

"Hasken rai" magana ne na gaskiya daga Allah wadda yake ba da rai na ruhaniya. AT: "gaskiya da yake kawo rai madawammi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kana bada shaida a kan ka

"Kana faɗan waddannan abubuwa game da kanka"

shaidarka ba gaskiya ba ce

Farisawa su na nufin cewa shaidar mutum daya kadai ba gaskiya ba ne domin ba za a iya bincikawa ba. AT: "ba za ka iya zama shaidar kanka ba" ko " abin da ka faɗa game da kanka ba zai iya zama gaskiya ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)