373 B
373 B
A loƙacin da su ka cigaba
Kalmar "su" ya na nufin marubuta da Farisawa.
shi wanda ba shi da zunubi a cikin ku
Ana iya bayyana kalmar "zunubi." AT: "shi wanda bai taba yin zunubi a cikin ku ba" ko kuma "Idan wani a cikin ku bai taba yin zunubi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
bari ya
"bari mutumin"
Ya sake sunkuyawa
"ya durkusa"