ha_tn/jhn/08/04.md

488 B

irin wandannan mutane

"mutane irin haka" ko "mutane da suke yin haka"

me ka ce game da ita?

"Don haka kun gaya mana. Me za mu yi game da ita?

don a kama shi

Wannan ya na nufin yin amfani da wata tambaya.

domin su iya sami abinda za su zarge shi

Ana iya sa abin da za a zarge a bayyane. AT : "domin su iya yin zargin sa da faɗan abin da ba daidai ba" ko kuma "domin su iya zargin sa da rashin bin dokan Musa ko na Romawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)