774 B
774 B
Mahaɗin Zance:
Sura ɗaya ya faɗa mana inda Yesu ya tafi a karshen Sura da ya rigaya wuce.
Muhimmin Bayani:
Sa'an da waddansu litattafe su ke da 7:53-8:1, litattafe na farko musa kyau ba su sa su ba.
dukka mutanin
Wannan ne ainahin yadda ana magana. Ya na nufin "mutane dayawa."
marubuta da Farisawa suka kawo
A nan jumlan "marubuta da Farisawa" karin magana ne da yake wakilcin waddansu mutanin wannan kungiyoyi biyu. AT: "Waddansu marubuta da Farisawa sun kawo" ko kuma "Waddansu mazaje wadda sun koya wa Yahudawa dokoki da waddansu da suke Farisawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
mace wadda aka kama ta tana zina
Wannan jumla ce. AT: "macen da su ka samu ta ke yin zina" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)