ha_tn/jhn/07/50.md

1.4 KiB

ḍaya daga cikin Farisawa, da ya zo wurin Yesu

Yahaya ya ba da wannan bayani domin ya tunashar da mu game da Nikodimus. Harshen ku na iya samun wata hanyar nuna tushen bayani.(Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Shari'armu bata hana hukunta mutum ... abin da ya aikata?

Wannan magana ya bayyana a matsayin tambaya domin karin bayani. AT: "shari'ar mu na Yahudawa bai yarda mana mu hukunta mutum ba ... abin da ya aikata!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Shari'armu ta na hukunta mutum ne

A nan Nikodimus ya yi maganan shari'a kamar mutum ne. Idan wannan ba ya al'adan harshenku, za ku iya fasara ta da wata kalma. AT: "Mu na hukunta mutum" ko "Ba mu hukunta mutum"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

kai ma daga Galili ka fito?

shugabanin Yahudawa sun san cewa Nikodimus ba daga Galili ba ne. Sun yi masa wannan tambaya don su yi masa ba'a. AT: "Kai daya daga cikin mutanin baya ne daga Galili!" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Yi bincike ka gani

Wannan karin magana ne. Za ku iya sa bayani da ba bu a nan. AT: "Yi bincike da kyau a kuma yi karantun abin da an rubuta a cikin littatafe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

ba annanbin da zai fito daga Galili

Mai yiwuwa wannan ya na nufin cewa an haife Yesu a cikin Galili.