ha_tn/jhn/07/47.md

741 B

Don haka Farisawa

"Domin sun faɗa cewa, Farisawa"

amsa masu

"amsa Jami'an"

an karkatar da ku?

Wannan magana ya bayyana a matsayin tambaya ne domin karin bayani. Farisawa sun yi mamakin amsan Jami'an. AT: "An karkatar da ku ma!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko wani daga cikin mahukunta ya bada gaskiya gare shi, ko kuwa daga cikin Farisawa?

Wannan magana ya bayyana a matsayin tambaya ne domin karin bayani. AT: "Ba bu wani daga mahukunta ko Farisawa da sun gaskanta da shi!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

doka

Wannan daga dokan Farisawa ne ba dokar Musa ba.

Amma wannan taro da basu san doka ba, la'anannu ne

"Ga wannan taro da basu san doka ba, Allah zai sa su halaka!"